Zariya
From Wikipedia
Birni ne a kasar Hausa wanda kuma yana daya daga cikin garuruwan da Shehu usman ya bada tuta kuma addinin musulunci ya tabbata. Birni ne mai dadin zama saboda yana yinsa gashi kuma cibiyar ilimin addini dana boko a arewacin najeriya.